Hira da Mahaifin Mr442 akan kama shi da akayi ,yace Kano yace mishi zaije ba Niger ba…

Bayan kama Mawaƙin Gambara da akayi,an jiyo abokanan sa da dama suna magana domin ganin an sako su ba tare da jin daga bakin iyayen sa ba.

 

A jiya gidan Rediyon Freedom sun sami damar tattaunawa da Mahaifin Mr 442 din a inda yayi musu bayani dalla-dalla abunda suka sani game da iftila’in daya faru dasu.

 

Da fari yace shi bai fada mishi zasu je Niger ba,kawai dai yace musu zaije Kano kafin daga bisani suka kara yin Waya yace musu yana Katsina.

Haka dai Mahaifin nasa ya zayyana abubuwan da suka faru,ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakkiyar hirar da akayi dashi anan kasa.

https://m.youtube.com/watch?v=nqu8l-nniko&feature=youtu.be