Hotunan Hadiza gabon da Nafisa Abdullahi da rahama sadau lokacin suna yan kauye

Hotunan Hadiza gabon da Nafisa Abdullahi da rahama sadau lokacin suna yan kauye

Wasu hotuna kenan da suka bayyana na wasu daga cikin manyan jaruman kannywood Wanda Yanzu kowa ya gani yasan cewa lallai sunyi chanjawar daba kowane zai ganeba.

Musamman jaruma Hadiza gabin itace ake ganin tayi chanjawar da duk cikin wa’yannan jaruman ba kowa ne yayinda saboda duk wanda ya ganta yanzu yasan ta chanja matuka da gaske

Sai jaruma nafisa Abdullahi wanda itama tayi matukar chanjawa wanda yanzu jarumar bata cika zaman gida kasa Nigeria ba wanda kullum tana hanyar kasashen wajen domin gudanar da aiki

Dama jaruma sadau ita kowa yasan gaba ɗaya ta canja ba kamar lokacin data shigo cikin kannywood inda yanzu ta kara kyau kamar ba itaba wanda kowa ya wasu hutanta na yanzu dana baya zaisha mamaki

Ana zargin dai yan mata yanzu suna yawan yiwa junansu allura domin su kara fari ko kuma suyi kiba wanda zasu dinga janyo hankalin mutane