Hotunan Maryam Yahaya Data Bayyana Alaman Nonuwanta

Wasu Hotunan Maryam Yahaya Daya Bayyana Nonuwanta Sun Jawo Cece Kuce! Jarumar Dai Yanzun Haka Tana Kasar Dubai Wajen Yawon Shaqatawa Bayan Warkewarta.

Ta Wallafa Wasu Hotuna A Shafinta Na Instagram Inda Ya Nuna Nonuwanta, Nan Ne Mutane Su Dinga Bayyana Ra’ayoyinsu Akanta. 

Hotunan Tayine Su Ba Tare Da Tasa Breasia Ba. Hakan Yasa Mutane Sukata Mata Raddi Akan Hotunan Data Wallafa, Wasu Sun Bata Shawarar Kan Ta Daina Bayyana Jikinta Irin Haka.

Tun Ba Yanzun Ba. Itama Jaruma Fati Washa Ta Taba Wallafa Wasu Hotuna Makamancin Irin Haka, Inda Itama Ta Dinga Shan Suka Daga Wajen Mutane. 


Ga Hotunan Dasu Bayyana Shacin Nonuwan Nata.

Ga Yanda Mutane Su Bayyana Ra’ayoyinsu Kan Hotunan.