Hotunan Ummi Rahab Da Maryam yahaya tun suna kanana wanda baku saniba
Maryam Yahaya da kuma ummi rahab sune dai kananu acikin jaruman kannywood sunfi kowacce jaruma kananun shekaru yayin da kuma sukafi kowacce ƙaramar jaruma shahara da suna.
Ummi rahab data angonce kwanan anganta acikin wani hotu cikin yarinta inda ake tunanin lokacin batafi shekara 10 dayawa mutane suna mamaki girman ta wanda ashekarun baya ita ce tayi film ummi da jarimi adam a zango wanda harda ake zargin kamar yarsa ce.
Hutunan sun bawa mutane mamaki duba da gaba daya shekarun ta na haihuwa basu wuce shekara goma sha takwas ba amma tayi wannan girman kamar yar shekara Ashirin.
Sai abokiyar ta wato Maryam Yahaya wacce kwata kwata bata wuce shekara shida da fara sana’a film amma kuma tayi shaharar da kai kace tayi shekara ashirin tana harkar ta film
Itama anga hotunan ta cikin yarinta wanda hakan har dariya ya bawa mutane ganin yadda yarinyar ta ta bayyana
Leave a Reply