Idan baka jima’i sau uku a Rana kayi wannan hadin maganin

matsalar rashin karfin kuzari Wanda a wannan lokaci zakuga cewa yana addabar magidanta da dama wanda yaka yakawo suna neman mafita akan hakan.

to ga wata dama ta samu wanda in Sha Allah in kukayi amfani da ita zakuga biyan bukata akan matsalarku.

jama’a assalamu alaikum barkan mu da sake kasance da ku a wannan lokacin hanyar da zakuyi maganin matsalar rashin karfin kuzari.

Kuma wannan hadin kowa zai iya amfani dashi mace ko namiji baya bada matsala wajan amfani.

abubuwan da akae bukata wajan hada wannan hadin sune Kamar haka

*albasa
*tafarnuwa
*Zuma

1) idan ka samo albasa Mai kyau, zaka yankata kanana sai kasamu mazubi ka zubata a Kai .

2) ka samo tafarnuwa ka bareta sai ka hadata da wannan albasar taka guri guda.

sai ka hada su kayi branding dinsu sai ka tacesu a Kofi mai kyau bayan ka gama

3) sai ka dauko wannan zumar naka ka zuba cokali biyu a cikin kayan hadin naka

wannan hadin ana shansa kullum sau sau daya in dare yayi kafin ka kusanci iyali,

Ga vedion nan anan.

a jarraba zakuga biyan bukata mata da maza in Sha allah