Ina Da Burin Auran Dr Isa Ali Pantami Cewar jarumar fina finan Hausa Hadiza Gaban

Labaran Kannywood

Jarumar kannywood Hadiza Aliyu Gaban ta ce bata da wani buri face ta aure malamin addinin Dr. Isa Ali Pantami.

Ko shekarar da ta gabata sai da Ministan sadarwa ya yi wa Jaruma Hadiza Gabon โ€˜kwamenโ€™ a shafinta na โ€˜twitaโ€™ abun da ya janyo ce-ce-ku-ce ke nan, inda mutane da dama suka yi zargin akwai alaqa mai karfi tsakanin Pantami da Jaruma Hadiza Gabon.

Kalli cikakken video video ta cikin wan nan hoton๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *