Inalillahi TikTok yazama Masifa Kan Sunyi fada Yaje kabarin Mahaifiyar ta ya zage ta ,Murja tace fantami ya rufe TikTok

Yan sanda sunyi nasarar damke wani

matashi ɗan hamsin mai suna Abdullahi Ƴar Dubu mazaunin unguwar Sharaɗa, wanda yaje maƙabartar Ɗandolo ya tsaya a kan kabarin wata baiwar Allah yana ƙunduma ashariya, sakamakon saɓani da suka samu da ƴarta.

Kulli video din a kas

https://youtu.be/k58a42eVWuY

Muraja Ibrahim kuny ma ta nemi a rufe tik tok

Danna wannan link din dan kallon

https://vm.tiktok.com/ZMNGUgHcK/