Innalilahi wa’innailaihi raji’un yanzu muke samun labarin hadarin motar da Alan waka yayi.

Fitaccen mawakin hausa na masana’antar kannywood Aminu Wanda akafi sani da Alan waka, ya bayyana labarin wani mumunan hadarin mota da yariskeshi a jiya talata.

Mawakin ya wallafa a shafin sa na Instagram inda yayi godiya ga allah da lamarin ya wada kan abun hawan sa.

Aminu Ala ya wallfa hotan motar tasa da kuma wanda ga dukkan alamu motar ta raunatu sosai duba da yadda bayan motar yay.

ya rubuta a a shafin nasa kaman haka; Jiya mun auna arziki da wani labarin ake ba wanda nake yi ba. Hatsarin da ya ritsa da mu ya kare akan abin hawa muna jaddada godewa Allah.

muna rokan allah ya kara kare Mu baki daya yay mana tsari da sharrin karfe.