Qalu Innalillahi Wainna Ilaihi rajiun Wata Matar Mai Suna Safiyya Yar Garin Kano ta Kashe kanta ta Hanyar Rataya Bisa Auren dole.
Toffa Wata Budurwa Mai Shekaru 17 a Fadin Duniyya Ta Rataye Kanta Har Ta Mutu Bisa Zargin Iyayen ta Suna Shirin Yi Mata’ Auren Dole’ Yanzu Haka dai Yan Sanda Na Ci Gaba’da Bin’cike.
Babu Shakka Mutuwar Wannan Budurwa Akwai Ban Tausayi Domin Kuwa An san Babu Yadda Za’ayi Ta Rataye Kanta Haka kurun Yanzu Haka muna Tafeda Wani Bidiyo da za musa Muku na Wannan Budurwa Domin Kuji Abunda Yafaru Baki Daya.
Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Budurwar data Rataye Kanta Mai Suna Safiyya Kuma Yar Garin Kano Duda Iyayen ta Suna Raye amma Hakan Bai’ hana’ta Rataye kan Nata Ba.
Muna Godiya Sosai Masoya Bisa Ziyarar Wannan Gida Na Musamman Gidan Labarai Na” News All