Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un An Dauka Ya Mutu Ashe Bai Mutuba Kuma An Binne Shi..

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yadda aka binne Wani Matashi an dauka cewa ya mutu kamar yadda a yanzu haka zamu saka muku video.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa ana Magana Akan cewa basa mutuwa ake bunne su domin a yanzu haka wannan abun yayi matukar girgiza mutane.

A yanzu haka Wannan Matashin Ya kasance Yana aikita Abubuwa Wadan da Basu Dace ba a yanzu haka indai ka tsaya ka kalla wannan Video sai kayi kuka da idon ka.

A yanzu haka ga wannan Videon ka kalla domin zakaga yadda wannan abun ya kasance a Lokacin da aka bunne wannan matashin al halin kuma bai mutu ba yana da sauran nimfashi a gaba Ga Video Ka Kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji abinda ya faru kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa suna magana Akan wannan abun.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka NEWS ALL