Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; Bidiyon Yadda Ambaliyar Ruwa Tayi Sanadiyar Mutuwar Mutum 51…

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yadda Ambaliyar Ruwa Tayi Sanadiyar Mutuwar Mutane 51 a jigawa kamar yadda a yanzu haka zamu saka maka wannan Video.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka wannan damunar tayi Sanadiyar Mutuwar Mutane da yawa domin a yanzu haka ruwa ya Tafi da mutane da yawa kamar yadda a yanzu haka a jigawa wasu mutane 51 sun rasu.

A yanzu haka Duk wanda ya Kalli wannan Video nasan cewa sai yayi Kuka domin sai kaji tausayin wadan Nan bayin allah a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka NEWS ALL