Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun: Dansanda ya kama matarsa ​​tana yi tare da wani mutum a gidansa akan Gadonsa (Bidiyo)

Dansanda ya kama matarsa ​​tana yi tare da wani mutum a gidansa akan Gadonsa (Bidiyo)

Wannan faifan Bidiyon ya karade shafukan sada zumunta, mun ga wani faifan bidiyo na wani abin kunya da ya faru da wata matar Dan sanda, domin shi da kansa ya kama matar nasa tana yi akan gadonsa da wanda ake zargin tsohon saurayinta ne.

A cikin faifan bidiyon, wannan dan sandan ya shiga kan matarsa ​​suna jin dadi tare da wanda ake zargin masoyinta a gidan aurensu.

Mijin ya dawo daga aiki sai yaje neman matarsa ​​a dakinta bayan da ya kikkirata a waya bata amsa ba.

Ya nufi baranda inda ya tarar dasu su biyun a rungume da juna akan gadonsa tsirara.

Bisa ga abin da muka gani a cikin bidiyon, Dan Sandan ya sami bayanan sirri ne daga wani mutumi dake kusa dashi.

A halin yanzun dai ana ta badaqala saboda ya ce shi sam ba zai hakura ba sai ya kashe su su duka biyun.

Allah ya kyauta.