Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; Rayuwar Ali Artwork Madagwal Tana Cikin Mawuyacin Hali..

Innalillahi Yanzu Yanzu Jami ‘yan DSS na Kaduna sun yiwa ali artwork Madagwal dukan tsiya kamar yadda a yanzu haka yana Cikin Wani mawuyacin Hali.

Babban magana a yanzu Yanzunan muke Samun Wani mummunan labari akan cewa ali artwork Madagwal yana ciki Wani Hali domin Jami ‘yan DSS sun Masa Duka Inda ya Wallafa wani video a shafin sa na instagram.

A yanzu haka ga Video ka kalla zakaga yadda ali artwork ya Bayyana cewa yana Cikin Mawuyacin Hali Inda a yanzu haka ya bayyana cewa yana ciki Wani Hali a yanzu haka ga Video ka kalla.

https://youtu.be/tQ6Rdu4lQPU

Kamar yadda ka Kalli wannan Video kaji halin da ali artwork ya Shiga kuma a yanzu haka ya kara wallafa wasu hotunan sa a shafin sa na instagram yana kwance Akan titi.

A yanzu haka ga hotonan ka kalla zakaga yadda ali artwork ya Shiga Cikin Wani mawuyacin Hali Akan wannan abun domin a yanzu haka mutane da yawa sun tausaya Masa.

Kuci gaba da bibiyar wannan shafi domin samun labarai sahihai. Newa All