Innalillahi wa’inna ilaihir raji’un – Allahi yayiwa shahararen jarumin fina finan Hausa rasuwa Umar Malumfashi.
Innalillahi Wa Inna Ilaihir Raji’un!!!
Masana’antar Kannywood ta yi babban rashi! 😢😢
Allah Ya yi wa Umar Yahaya Malumfashi wadda aka fi sani da Bankura ko Yakubu Ka-Fi Gwamna rasuwa a daren ranar Talata, 27 ga watan Satumbar 2022.
Kafin dai rasuwarsa yayi fama matsananciyar jinya wanda a satin da ya wucene ya fito ya nemi addu’ar jama’a da su taimaka masa da addu’a Allah ya jikansa da rahama
https://youtu.be/N6FRavZhPdc
Leave a Reply