Innalillahi wa’inna’ilaihi raji’un Allah yayi Hafizar Alqur’ani mai girma rasu

Dukkan mai rai mamacine Allah jikanki da rahama.

INNA LÍLLAHÍ WA’INNA ILAIHÍ RAJI’ÚN

Allah yìwa Hafízar Al-Qur’aní Mai Girma rasúwa wato Nusaiba Shehu Bachirawa jiya Júma’a bayan gajeríyar rashìn lafíya, tuni dai aka yí Jana’izar ta kamar yadda addinín Musuluncí ya tanada.

Allah ya gafarta mata. Amìn