Innalillahi- Wasu ‘Yan Bindiga Sun Kaiwa Malamin Addini Farmaki Sheik Tijjani Guruntum

Babban malamin addini wanda akafi sani da sheik Tijjani Yusuf Guruntum, ya bayyana yadda wani al’amari ya faru tsakanin shi da wasu mutane yayin daya shiga kasar Niger, daga Nigeria, kaiwa ziyara a kasar.

Malamin ya bayyana cewa wasu daga cikin mazauna yankin a kasar ta nigeria sun kai musu wani hari yayin daya ke hanyar dawowa daga kasar domin komawa mahaifar da yake wato kasar shi Nigeria.

Sheik Guruntum, ya bayyana cewa” mutanan sun tare shine domin su, tafi dashi tare da motar da yake ciki a wannan lokaci, saidai ya bayyana cewa hakika wasu daga cikin Jami’an tsaron kasar sunyi matukar taimaka musu a wannan lokaci.

Sojojin Kasar Nijar Kenan Da Suka Kawowa Su Sheik Yusuf Guruntum Da Sheik Mansur Yelwa Dauki A Yayin Da Suka Hadu Da ‘Yan Boko Haram A Hanyar Su Ta Dawowa Daga Nijar A Jiya

Yanzu haka dai malamin yadawo gida nigeria domin cigaba da gudanar da wa’azi a cikin al’ummar mu, domin ganin an samar da zaman lafiya mai dorewa a society din mu.

Daga karshe Saidai muce ubangiji allah yakiyaye gaba allah ya kare malam tijjani guruntum kuci gaba da kasancewa damu kowace rana mungode.