Wani mummunan alamari daya faru ga wata karamar yarinya inda wani matashi yayi mata fyade yar shekara goma.
Wani alƙalin babbar kotun ƙasar Somaliya, ne ya yanke hukuncin gutsire mazaƙutar wasu samari sakamakon kamasu da lafin yiwa yarinya ƴar shekara 10 fyaɗe. Bayan an yanke hukuncin kuma a take a ka zartas.
Saidai tun bayan yankewa wadannan samarin wannan hukuncin mutane suka nun farin cikinsu inda suke fadin wannan hukuncin shine yafi dacewa damasu yiwa kananan yara fyade.

Fyade dai yazama ruwan dare kuma baitsaya a iya najeriya ba, inda rahotanni suka bayyana cewar a shekarar 2020 lokaci dokar kullen cutar korona ansamu “cases” na fyade masu tarin yawa a fadin Najeriya.
Wani abun mamakin anan kuma shine da za’a cigaba dayin irin wannan hukuncin a Nigeria, matsalolin yin fyade zasu ragu sosai.
Bama Nigeria kadai ba, a duniya duka da za ana yin tsattsauran hukunci, laifuka zasu ragu sosai
Leave a Reply