Innanillahi wa’inna i’laihir raji’un ta faru ta kare yadda Ganduje yasa aka Rushe gidan rarara

Labaran Kannywood

Innanillahi wa’inna i’laihir raji’un ta faru ta kare yadda Ganduje yasa aka Rushe gidan rarara

Wannan abu da yawa yake ace Kullum Rigima bata karewa daga wannan sai wannan kuma ba’a gajiya sasanci ake amma dukda haka abin yaki ci yaƙi cinyewa gaskiya da sake acikin wannan al’amarin duniya musamman yan siyasa da kuma yan wasan kwaikwayo wanda sune basa raboda tashin hankyda kuma Rigima a tsakanin su yadai kamata ace an gyara komai an daina wannan abubuwan domin cigaba acikin abubuwa.

Yayin da wani sa wani suka samu sabani zaka samu duka su biyun kowa yana kokarin yaga ya bata lefin wani bayan kuma sa anyi tayuwa iri daya wannan shine babban kalubalen da ake fuskanta a yau da kullum na mu’amalar mutane sai dai Allah ya kyauta

Shima dai wannan mawakin ya shiga komar gwabna Ganduje inda yanzu ya sakoshi a gaba yake yi masa wasu abubuwa wanda dole ransa ta bace ko kuma hakan kan iya janyowa yanar wannan gari na kano.

Wannan rigimar tayi tsamari tunda har zatakai ga an rushe masa giida lallai ya riga ya fusata kuma dole ajira aga wannan salo kuma zai chanja tunda waka aikinsa ce Allah ya riga yayi masa baiwar

Kuma wa’yannan mutanen suma sun karu da baiwar da kuma yayi masa dan haka baikata ace wannan abubuwan da suke masa sunyi haka ba domin ana tuna baya kodai dan shima bai tuna bayan ba shi yasa Allah dai ya kyata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *