Iyayen yara sunyi kira da koti wata malama me manyan mazaunai saboda yanayin shigarta
Iyaye sun ce mazaunan nata na da ban sha’awa
‘ya’yansu.
Malamar ta shahara sosai a shafin Instagram inda ta rika raba hotunanta akai-akai a cikin aji ko kuma yin wasu abubuwan nishadi a wajen makaranta.
Wasu iyayen suna kira da a kore ta daga aiki yayin da wasu ke cewa kamata ya yi ta sanya tufafin da ke boye mazaunan nata.

A karkashin dokokin New Jersey da na tarayya, ba bisa ka’ida ba ne wata makaranta ta kori malami bisa la’akari da yanayin jikinsu, wanda hakan ne ma ya sa ba a dauki matakin da ya dace ba game da korafe-korafen da ake zaton an yi dangane da kamannin matar.