Jama’a Naci gaba Allah Wadai da Rawar Safara’u Da 442 a Cikin Dakin Hotel a Abuja
InnaliLLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun InnaliLLAHI Wa Inna Ilaihi Rajiun Wannan Wane Irin Abu ne, Tsohuwar Jarumar Kannywood Kuma Mawakiyar Hausa Safarau
Da Mr. 442 Suna Ta Sakin Bidiyoyin Basu Kamata A Cikin Hotal A Garin Legas, Mawakiya Safiya Yusuf Wacca aka fi sani da Safa Safarau da Mr. 442
Sun Saki wani Bidiyon Da Ba Ma A Iya Cewa Kome A Kan Wannan Bidiyon Sede mutum Ya Kalla Kawai domin Wata kila Ze Iya yiwa Kan sa Bayani A Kai.
Domin Samun Karin Bayani a kan Wannan Labarin mun kawo muku Bidiyon da yake dauke da Dukkan Bayanai A Kan wannan Al Amarin, Ga bidiyon
News All

Leave a Reply