Fitacciyar jarumar nan ta Kannywood da kuma Nollywood Rahama Sadau ta bayyana a cikin wani fefen bidiyo a cikin shiga ta irin mutanen kudu,kamar yadda majiyar mu ta zakulo muku bidiyon,mun lura ta dauke shi ne a wajen wani shiri da suke shirin dauka a kudancin Najeriya wato Nigerian Film a turance.
Bayan wanda ya kai jarumar harta fara taka rawa a finafinan kudun Uzee Usman ya wallafa bidiyon a shafin sa na Tiktok,mutane da dama sun kalubalanci jarumar duba da yanayin shigar datayi duk da ba’a garin Hausawa akayi bidiyon ba.
Amma abunda mutane sukafi fadi shine bai kamata ace tana Bahaushiya ba tana irin wannan shigar mai matukar muni kuma ta sabawa Al’adar Malam Bahaushe.
Kunsan daman mu labarai.com.ng bama kwan mu saida zakara,ku gyara zama domin ganewa idon ku bidiyon,Kada ku manta kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su a duk inda kuke, mungode!
Ga bidiyon:
bidiyon: