Jarumar Kannywood Hadiza Gabon Taga Ta Kanta Bayan Ta Fada Ha….


Fitacciyar Jarumar Kannywood Hadiza Gabon Na Fuskantar Babbar Matsala tun bayan shigar da ita kara da wani matashi yayi sakamakon tace zata Aureshi taki wanda yake kokawa akan ya Kashe mata kudade masu tarin yawa

Wannan Labari yanata kai kawo a kafafen sada zuminta na Social media Sakamakon Jarumar Ta Kannywood Sanannace kowa yasan fuskarta wannan dalilinne yasa mutane kowa yaketa fadin Albarkacin Bakinshi

Anzauna Shari’a Alkali dake sauraren Shari’ar yaso a sulhuntasu sedai har izuwa yanzu ba’a samu masa lahaba Amman dai ga cikarken videon abunda ke faruwa a kasa ku kalleshi daga farko har karshe domin ji da ganin komai gashi

Anan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba Da Bibiyar Wannan Shafi Namu Dmin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana muna godiya skoma