Jarumar kannywood MOMEE GOMBE tafitar dawani Bidiyon dayabawa al’ama mamaki Kali bidiyon

Fitacciyar Jarumar Film Din Hausa Mome Gombe Ta Saki Wasu Bidiyoyi A Shafinta Na TikTok Wanda Ya Tayar Da Hankali Wasu Mabiyannata.

Jarumar Da Tauraruwarta Take Haskawa A Yanzu Wato Mome Gombe Wanda Ta Samu Daukaka A Duniyar Fina-finan Hausa, Ta Wallafa Cikin Wata Bidiyo A Shafin TikTok Sanye Da Wasu Kaya Masu Daukan Hankali.

Wannan Bidiyoyin Da mome Gombe Ta Saki Sun Janyo Mata Cece Kuce A Shafinta Na TikTok Duba Da Kayan Da Take Sanye Dashi, Amma Duk Da Haka Wasu Sun Nuna Cewa Ta Birgesu.

Zamu so Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Bidiyo Na Jaruma Mome Gombe, Sannan Ku Danna Alamar Kararrawa.