Jarumi Ali Nuhu ya saki sabon Film dinsa na Indian Hausa mai suna (mazaje)

Jarumi Ali Nuhu ya saki sabon Film dinsa na Indian Hausa mai suna (mazaje)

Shikkenan duk kiran da mutane suke akan fara ganin wannan jarumin shima ya fara daka rawa a finafinai India suga shima irin baiwar da Allah ya bashi aciki irin wa’yannan Film din na India tunda anga yadda rahama sadau take taka rawarta kai kace yar can ce.

Yanzu dai shikkenan Magana ta kara tunda ga jarumi Ali Nuhu aciki film din India shima Yanzu ya zama cikakken jarumin Bollywood wanda zai cigaba da taka rawa a wannan masana’anta har karshen rayu saboda kowa yasan yadda wannan jarumin yake da jajircewa akan film

Jarimin ya dade ta bayyana cewa zasu saki wannan film din Amma kuma akaji shiru wanda wasu ke cewa daman zancene kawai ba iyawa zaiyiba sai yanzu ya bawa mutane mamaki rana tsaka kawai saiga sanarwa wanda yayi matuƙar buga kan mutane da wannan bazatar.

Film dai yanzu ya bazu a gari dai mutane sun kalla sannan zasuji alkalanci duk da ba lallai a samu wani kurakurai daga wannan jarumin kasancewar ya ɗauki Shekarau masu tsayi yana wannan sana’ar kunga babu wannan zance ya riga ya gama gogewa

Mudai fatanmu shine a samu jaruman kannywood masu yawan gaske sun mamaye acikin finafinan India.

Ku kalli video din a kas.

https://youtu.be/vq-eiOK1vE4