Jawabi daga bakin matar da mijinta ya lalata mata yara

Jawabi daga bakin matar da mijinta ya lalata mata yara

Allah Sarki wannan matar ta bawa mutane tausayi domin yadda wannan matar take bayani dole ma tausaya mata saboda yadda wannan bawan Allah yayi mata abinda harta mutu bazata taba mantawa ba saboda abune wanda a dade ana yaki dashi Amma kuma yaki ci yaƙi cinyewa.

Matar ta bayyana cewa wannan bawan Allah bashine wanda ya haifi wa’yannan yaran ba ita dai kawai ta aure shine bayan wancen mijin nata ta rasu dan haka daman ake fada cewa mutane su dinga nazari kafin su auri mutum saboda irin haka tana yawan faruwa

Abin takaici a wannan zamani yara ƙanana ma ba’a bari wajen yi musu fede wanda yara basu da wata ni’ima wacce har zatasa mutum yaji dadi yayi aikata wannan mummunan aikin amma saboda zalunci haka take faruwa Allah ya sawake.