Jerin Jaruman Kannywood 12 da sukayi Soyayya da juna amma basuyi Aure ba

A rayuwa a duk inda dan Adam ya tsinci kansa to tabbas saiya samu wanda sukafi yin shiri dashi har ta kai ga Amininanta ka ko kuma zama Saurayi da budurwa,haka ma a cikin masana’antar kannywood akwai jarumai da dama Mazan su da matan su wadanda suka taba yin Soyayya amma kuma basu kai ga yin Aure ba saboda wasu dalilai da suka barwa kan su sani.

A cikin shirin namu na yau mun zakulo muku wasu Jaruman Kannywood 12 da suka taba yin Soyayya amma basuyi Aure ba.

Cikin Jaruman sun hada da:

1- Lawan Ahmad da kuma Fati Muhammad

2- Sarkin Waka da Naziru Sarkin Waka

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa domin sanin su wanene sauran da ake magana akan su.

Ayi kallo lafiya,Kada ku manta kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su.