Jerin jaruman kannywood Hamsin (50) da suka rasu

Jerin jaruman kannywood Hamsin (50) da suka rasu

Barkan mu da wannan lokaci masu bibiyar wannan shafi mai albarka na News All.

Yau wannan shafi yazo muku da cikakken bayanin akan adadin jaruman Kannywood da suka ruga mu gidan gaskiya.

Tun bayan kirkirar masana’natar ta kannywood a 1999 tayi jarumai da dama wadanda suka rugamu gidan gaskiya wanda wasu sun rasune sakamakon hatsarin mota ko dogurwar jinya kuma rashin lafiya karama.

A shekarar 2002 akahi rashin babbar jaruman finanan Hausa wato Balaraba Muhammad wadda ta rasu a hanyar Kaduna zuwa Kano bayan an daura mata aure da jarumi Sha’aibu Lawna kumurci.

Haka shima Ahmad S Nuhu ya rasu sakamakon hadarin a hanyarsa ta dowawa Kano daga Borno bayan yayi wasan sallah a can.

Kalliwannan videon domin kallon cikakken bayani.

Allah ya jikansu da rahama.