Jerin Matan Kannywood biyar (5) da aka taba kora daga Masana’antar Kannywood da Kuma Laifin da Suka Aikata

Barka da ziyartar wannan Shafi namu inda a yanzu muka kawo maku jerin wasu Jaruman Kannywood wanda aka taba kora daga Masana’antar ta Kannywood abisa wasu daliliai wanda suka sabawa Masana’antar ta Kannywood.

 

Wasu daga cikin wannan jarumai mutane sun riga sunsan abinda yasa aka koresu daga Masana’antar kamar irinsu jaruma rahama sadau Wacce dama ta saba karya dokokin Masana’antar kuma an koreta kusan sau biyu amma duk ana dawo da ita.

 

Hakazalika itama jaruma Nafisat Abdullahi an koreta ne sakamakon wani Shagalin party data hada wanda shima ya karya dokar Masana’antar, amma dai ga cikakken vedion dalilin Korar su daga Masana’antar Kannywood nan.