Jiya ba Yauba, Kalli Jerin Hotunan wasu Fitattun Jaruman Kannywood a lokacin da Suke da Kuruciya.

Allah sarki Rayuwa Kenan Jiya ba Yauba, Kalli Jerin Hotunan wasu Fitattun Jaruman Kannywood a lokacin da Suke da Kuruciya.

Yau wannan shafi ya kawo maku Hotunan wasu Fitattun Jaruman Kannywood a lokacinda suke da Kuruciya, jaruman sune suke wallafa hotunan nasu a Shafukan su na sada zumunta.

Jaruman sukan dora Hotunan nasu tare da Mahaifansu alolacinda suke rike dasu suna yara wani lokacin kuma akanyi kasa ta saka Tsofaffin hotunan su a Tsakanin su.

Ga vedion jaruman domin ganin ko zaku iya gane ku suwanene.