kadan daga cikin film din da rahama sadau ta fara yi a India

Daya daga cikin film din da tsohuwar jarumar kannywood rahama sadau ta fito na kasar india ya matukar burge mutane

https://youtu.be/nYWPGvnBySY

Rahama sadau dai ta koma yin fina finan a kasar india bayan sallamar ta daga masana’antar kannywood sakamakon wata waka da tayi da mawakin Hausa hip hop.

Kafin komawar ta kasar indiam don fara harkar fina finai tsohuwar jarumar ta fara yin film a masana’antar nollywood daga bisani Kuma ta la India don cigaba da yin film din a chan

Zuwan ta indian ke da wuya tsohuwar jarumar kannywood tauraruwar ta ta fara haskaakawa Wanda Hakan yasa manyan jaruman India suka fara yin film da ita.