Kadan daga cikin sabon Film din India da Rahama sadau tayi karo na biyu

Kadan daga cikin sabon Film din India da Rahama sadau tayi karo na biyu

An kara ganin fuskar jaruma rahama sadau a wani sabon Film na India wanda ya kara bawa mutane mamaki saboda yadda ake ganin wannan jarumar kullum kara samun gogewa takeyi acikin film din indai.

Da farko lokacin da anan jarumar ta fito acikin wani film ta bawa mutane mamaki harma wasu suke cewa bata wani yi abin bajinta ba wanda zai sa a kara ganinta a wani sabon shirin inda yanzu ta bawa mutane mamaki

Wannan shine karo na biyu kenan da aka ga fuskar jarumar aciki film din India wanda ake mata fatan nan gaba kadan zata iya komawa banda wannan finafinan babu wani film da takeyi ana mata fatan haka domin ance naka sai naka abinda alfahari ne ace yau ga yan Nigeria acikin masana’antar film ta india.

https://youtu.be/zfWNPwYbtYI

Jarumar tace tanajin dadin wannan fatan alkhairi da ake mata da kuma addu’oi da mutaneb kawar ta suke mata domin hakan shine yake tabbatar mata da cewa ana tare da ita wanda hakan yake kara mata kwarin gwiwa wajen jajircewa

Anganta tare da manyan jarumai na kasar inda suke aiki tare wanda suka sun yaba mata sosai domin kwarewarra ta aiki tukuru