Kai haba ashe zargin da ake ya tabbata a masana’antar kannywood abale zaiyi Huff da

Tofah dai sai a chanza halin indan anje wajan budiwa a wannan lokacin sabon video malam yayi matukar tonawa samarin wannan lokacin asirin su a fadin duniya yadda suke Naman aure a wannan lokacin.

Kamar dai yadda alumma masoya suke ganin lamarin Nan dai a yanzu gaskiya akwai chakwakiya yadda yakamata a wannan lokacin dan ganin cewar dai indai Ana maganar wasu a yanzu Yan matan da samari a yanzu dai Babu wata wacce bazata shiga cikin wannan lamarin ba a halin yanzu

 

 

Kuma dai indai Ana wannan maganar a yanzu Babu wani saurayi da ya isa ya tsallake wannan zargin da ake masa a wannan lokacin duk da dai a wani lokacin harma dai da laifin iyayan yaran Nan a wannan lokacin Amman dai malamai suna.

Suna fadar gaskiya Akan irin yadda alumma suke gudanar da tasu rayuwar a wannan lokacin a fadin duniya Nan musamman madai yadda alamran Nan suka dawo Babu dadin ji ko gani a alumma marmu

https://youtu.be/5nI6LPSDVDs

Amman ganin wannan sabon video yayi matukar tashi hankalin alumma yadda yadda yakamata a wannan lokacin dan indai aka matsa da  Akan wannan lamarin gaskiya dai za’aji kunya a wannan lokacin