Fitaccen jarumi, darakta, dan rawa sannan kuma mawaki a Masana’antar Kannywood Adam Abdullahi Zango wanda akafi sani da Adam Zango wanda yana daya daga cikin manyan jaruman Kannywood da suka dade suna taka rawar gani a Masana’antar Kannywood.
A yau dai wannan shafi ya kawo maku jerin mata Shida da jarumi adam zango ya aura a rayuwar shi wanda kuma a yanzu mace daya ce kawai yake tare da ita
Ku kalli faifan bidiyon dake a kasa domin ganin wannan jerin mata.

Leave a Reply