Kalli Hotunan Shagalin Bikin Dokta Girema Ta Cikin Film Din Kwana Casa’in

Saratu Abubakar Fitacciyar jarumar Kannywood ta yi aure a wannan makon a cikin birnin Zariya.

Saratu wacce aka fi sani da Dokta Girema a cikin shirin Kwana Casa’in mai dogon zango ta shiga daga ciki a wannan satin.

A yayin shagalin bikin an hangi da dama daga cikin jaruman Kannywood musamman jaruman shirin Kwana Casa’in a wajen bikin.

Ga kadan daga cikin hoton hotunan bikin.