Kalli sabon Film Din Adam a zango da jaruma Rahama sadau a Kasar India mai suna ( kisan gilla )

Kalli sabon Film Din Adam a zango da jaruma Rahama sadau a Kasar India mai suna ( kisan gilla )

Wa’yannan jaruman yanzu suna matuƙar bawa mutane mamaki yadda ake ganin kowa daga cikinsu ya buda tunaninsa ya za’ai ya zama shahararren dan film a duniya wanda kuma da yawa daga cikinsu sun dauka hanya tun sanda jaruma rahama sadau taje India shikkenan kowa yake ganin shin zai iya zama dan Film a kasar India.

Kuma gashi bayan wani lokaci kadan akaji Ali Nuhu a kasar India domin yin Film sai gashi shima jarumi adam a zango yanzu ya hau layi inda shima Yanzu finafinan sa zasu fara yawo a gari

Gaduk wanda yasan wanne jarumin yasan cewa yana da kokari da kuma mayar da hankali akan sana’ar da wanda baya wasa inda akace wannan harka ce ta wasan Hausa za’a sameshi me mayar da hankali akan ta.

https://youtu.be/mJo8a4tMcng

Yanzu dai ta faru ta kare ya wuce raini da kuma zagi Film din India gashi shima ya fara dama ya fara shan suka da wajen wasu daga mutane inda ake ce masa bai iya turanci Bama balle film a India wanda ake ganin haka zaiyi masa wahala babba saboda wahalar Yaren

Dole a jinjinwa wannan jarumin domin nuna wannan kokarin nasa da kuma nunawa duniya cewa babu wani abu wanda dan Adam bazai iya ba sai dai kawai idan bakasa kankaba