kalli video : Bazan sauko ba har sai Buhari ya sauka daga mulki inji wani yaro

Wani yaro dan Shekara 17 ya hau gadar saman dake kofar nassarawa a birnin kano yace bazai sakkoba har Buhari ya sauka daga mulkin Nigeria,

yaron ya shafe awoyi a saman lamarin da ya tara jama’a suna bashi baki amman yaki sakkowa biyo bayan hakane yasa jami’an hukumar kashe gobara ta jihar kano suka shiga lamarin inda sukayi nasararr sakko da yaron.

A zantawarsa da manema labarai yace kunci ne yayi masa yawa na rayuwa wanda ya alaqanta hakan da mulkin shugaba Buhari.

Kuci gaba da kasancewa damu a wanna shafi domin kawo labarai masu nishadantarwa da fadakarwa NEWS ALL.
Kalli video a kas.
Leave a Reply