Kalli yadda : Hamisu Breaker yasha dakyar a hannun wasu gungun Mata saboda soyayya a wajen taron buki…

Fitaccen Mawakin nan hamisu sa’id Yusuf da akafi sani da hamisu breaker ya fita da kyar a wurin wasu mata a yayin da yake gudanar wani wasa da aka gayyace shi.

Hamisu breaker yana daya daga cikin manyan Mawakan Kannywood da Suka yi fice tundai bayan wakar sa ta jaruma.

Ga vedion nan wanda tashar amo hausa ta

https://youtu.be/JsvEc5QZvuk