Kalli yadda tsohuwar jarima Maryam Hiyana take taka rawa a tiktok
Tsohuwar jaruma a masana’antar kannywood my suna Maryam Hiyana tayi bidiyo a tiktok inda Duniya tayi mata daɗi har take taka rawa cikin nishadi da kuma farin ciki hakan ya bawa mutane mamaki sannan kuma ya sasu cikin nazari wasu ma harda cece kuce.
Da yawa ana tunanin cewa waishin wannan jarimar bata da aure ne da har zata zo Cikin tiktok tanayin rawa bayan hakan ba daidai bane agurinta kasancewar tana da aure harda ma yara Amma kuma tazo zata zubar da kimarta a wajen mutane duk da ana ganin mutuncinta ana yabon a baya
Jarumar ta taka rawar ganin sosai a baya alokacin tana jaruma a masana’antar kannywood wanda daga bisani kuma ta samu miji tayi aurenta a yanzu harda yara take dasu a wannan aure da sukayi
Sai abin birgewa ga tsihuwar narumar shine babu wata shiga da tayi wacce take nuna bata da aure tayi shi ta kamala kuma tanan mutane sunyi mata adalci babu wani korafi da ya biyo baya

Leave a Reply