Kalli zafafan hotunan mai martaba Sarkin Daura tare da sabuwar Amaryar sa wanda yayi wuff da ita

A yau ne muka sami wata wallafa daga shafin sada zumunta na Northern habiscus inda suka wallafa hoton mai martaba Sarkin Daura, inda ya angwance da sabuwar Amaryar sa.

Sannan kuma shafin na Northern habiscus sun wallafa wani rubutu a kasan hoton Sarkin Dauran tare da Amaryar tasa, inda suka wallafa rubutu kamar haka.

wata ruwayar kuma Masarautar Daura tayi sabuwar bakuwa. Yes sarkin Daura ya wanki Amarya an daura Aure ran AsabarMuna taya me girma, mai Martaba murnar AngwanciMasha ALLAH.

Ga hotunan da mai martaba Sarkin Daura tare da Amaryar sa suka dauka nan a kasa domin ku kalla.