Kalli zafafan hotunan Murja Ibrashim Kunya na Happy Independence

Kalli zafafan hotunan Murja Ibrashim Kunya na Happy Independence

Murja Ibrashin Kunya shahararriyar ‘yar TikTok ita ma ta wallafa zafafan hotunan ta na murnar Happy Indepwndence, na cika shekaru 62 da samin ‘yan cin kan Nageriya.

Murja Ibrashim ta wallafa hotunan nata ne a shafin ta na sada zumunta instahram, inda suka dauki hankulan jama’a da dama.

Ga zafafan hotunan nata a kasa domin kuHotunan muraja ibrahim kunya