Kome Yayi Zafi Mustapha Nabraska Ya fice daga Cikin Shirin Gidan badamasi

Jarumin Barkwanci nan wato Mustapha Nabraska wanda ake kira da Bazuka a cikin shirin gidan badamasi ya yi batan dabo a cikin shirin gidan Badamasi kashi na biyar. Ko me ya yi zafi?

Lamarinda har yanzu mutane basu san meye dalili na kasancewar yana daya daga cikin Fitattun Jaruman shirin.

Amma ko menen ku danna akan wannan faifan bidiyo domin sauraron abinda ya faru.

Kuci gaba da ziyartar wannan shafi mai suna News All domin samun labarai a koda yaushe