Kukalli Bidiyon Rahama Sadau na Indian Mai suna – Khuda Hafiz

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta NEWS ALL

Yadfa aka bayyana wani sabon film din kasar indiya wanda fitacciyar jarumar kannywood rahama sadau ta got a ciki

Wannan shine karo na farko juma va,a taba yin makamaancin haka ba a tarihin kannywood baki daya

An Saki Fim India Wanda Jaruma Rahama Sadau Ta Fito Acikin Sa.

Fitacciyar Jarumar Shirya Fina Finan Hausa Ta Kannywood Wato Rahma Sadau.

Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka na NEWS ALL.