Babban Malamin nan a Najeriya sheikh Dr Sani Umar Rijiyar Lemo yayi wata nasiha da kuma kukan kurciya akan masu daukar hoto yayin da suka je gudanar da aikin Umrah ko kuma hajji.
Malamin yaja hankalin jama’a sosai akan wannan dabi’ar,ga bayanin Malamin a cikin bidiyon dake kasa 👇👇👇👇👇
Leave a Reply