Maryam Yahaya ta gama shiga bakin duniya,saboda rawar datayi a gidan galar Dubai

Fitacciyar jarumar Kannywood Maryam Yahaya ta shiga bakin duniya sakamakon rawar tazubar datayi a kasar Dubai (UAE).

Sai dai ganin hakan keda wuya masoyan ta sukayi mata ca musamman ma a shafin ta na TikTok da kuma tashoshin YouTube.

Sanin kowa ne Maryam Yahaya tana daya daga cikin manyan jaruman Kannywood wadanda ake ji dasu a wannan lokacin duba da irin yayin ta da ake yi da kuma tasirin da take dashi a cikin masana’antar ta Kannywood.

Kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa: