Masha Allah Auren Sarauta Diyar Sarkin Kano Ruqayya Aminu Bayero Zata Shiga Daga Daka
Kano Ruqayya Aminu Bayero, kyakkyawar diyar sarkin Kano, Mai martaba Alhaji Aminu Ado Bayero, na shirin amarcewa da angonta.
Za a kulla aure tsakanin Rukayya da angonta Amir Kibiya a ranar Juma’a, 2 ga watan Satumb mai kamawa a fadar mai martaba Sarkin Kano
Tuni katin gayyatar auren ya bayyana a shafukan soshiyal midiya kuma shafin fashionseriesng ya wallafa a Instagram.
Kuci gaba da kasancewa tare damu a ko wane lokaci. News All.
Leave a Reply