Kamar yadda kuka sani a kwanaki baya a bayanna cewar rarara yasa Kasar wakarsa mai taken Jagaba shine wadda ya bayyana Kyaututtuka da Za’a bawa wayanda suka samu nasarar tare da yi aiki mai kyau a wakar
Wadda cikin yarda allah a jiya lahadi aka bayyana Kyaututtuka da aka bawa wayanda suka samu nasara kamar yadda yaron rarara ya bayyana inda wasu suka samu kyautar mota wasu iphone 13 Pro da wasu Kuma N100k kamar yadda ya bayanna
‘RARARA YA BAWA MUTANE 6 KYAUTAR MOTOCI YA KUMA BAWA MUTANE 14 KYAUTAR IPHONE 13 PRO HAKA ZALIKA YABAWA MUTANE 200 KYAUTAR NAIRA 100,000 GA KOWANNE MUTIN DAYA
Chairman Alhaji Dauda Kahutu Rarara Ya Bawa Mutanen Da Sukayi Nasara a Gasar Daya Saka Ta Wakar Jagaba Shine Gaba Wadanda Sukayi Nasara a Tiktok Na Farko An Bashi Kyautar Mota Kirar Kamfanin Honda Continue
Discussion Na Biyu An Bashi Kyautar Mota Kirar Honda EOD Na Uku Ma An Bashi Kyautar Mota Kirar Honda EOD Sauran Mutane Akwai Din
Kuma An Basu Kyautar Waya IPHONE 13pro Haka Zalika Masu Normal Video Ma Na Farko An Bashi Kyautar Mota Kirar Kamfanin Honda Continue Discussion Na Biyu Ma An Bashi Kyautar Mota Kirar Kamfanin Honda Continue Discussion Na Uku Kuma An Bashi Kyauta Mota Kirar Kamfanin Honda EOD Sannan Kuma An Bawa Mutane Bakwai Kyautar Waya IPHONE 13pro
Sannan Kuma Ya Bawa Mutane Dari Biyu Kyautar Naira Dubu Dari – Dari Ga Kowannen Su Allah Ya Kara Arziki Mr. President_0- Rabi’u Garba Gaya
Media Aide To Dauda Adamu Abdullahi Kahutu
Rarara APC Director General Campaign Musics.
Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben ra’ayoyinku a sahen mu na tsokaci sannan muna da bukatar da ku danna mana alamar kararrawar sanarwa


Leave a Reply