Fitacciyar jarumar Kannywood Ummi Rahab wadda aka daura Auren ta da Mawaƙi Lilin Baba a watannin baya ta kuma sakin bidiyon su tare suna sharbar romon soyayya.
Jarumar a kwanakin baya ma sun saki bidiyon su da kuma hotuna wanda sukayi matukar jawo kace nace a shafukan sada zumunta musamman ma shafin Facebook.
https://youtu.be/eBFVV_2x_qs
Ummi Rahab tana daya daga cikin jarumai wadanda sukafi daukar hankali duba da yanayin shekarun ta a matsayin ta na matashiya,itace jaruma mafi kankanta da take da miliyoyin Mabiya a shafukan sada zumunta.
Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai albarka Na
Leave a Reply