Masha’Allah- jerin wasu fim din kannywood tare da yan uwansu masu kama dasu.

Fitattun Jaruman Kannywood tare yan uwansu na Jini wanda suke uwa daya uba daya a yanzu dai magi yawancin jaruman Kannywood basa boye Fuskokin yan uwansu mata, iyalai harma da iyayen su.

Hakan yasa suka wallafa hotunan yan uwan nasu a Shafukan su na sada zumunta, ku danna akan wannan faifan bidiyon dake kasa domin ganin Jaruman da yan uwan nasu.

https://youtu.be/vQuni7kx45w