Masoyin jaruma Maryam Yahaya ya bayyana yadda wata budurwa ‘yar iska ta yaudare shi ta kaishi har Kano tayi masa fyade

Labaran Kannywood

Wannan masoyin jaruma Maryam Yahaya din ne a wannan karon yazo da wani
labarin abun haushi abin dariya, bayan duk jafa’in da yake ta jawa kan sa akan Maryam din karshe ma cewa yayi.

Duk randa Allah ya tashi daukar ran
Maryam Yahaya ya hada da bashi gashi a jiya yazo da wani labarin kuma ba daban.

Matashin ya wallafa hoton wata matashiya ‘yar duma-duma inda ya bayyana tayi masa magana akan zata hada shi da Maryam Yahaya, taja shi ta
kai shi Kano tayi fasikanci da shi har sai da yayi rashin lafiya.

Ga dai cikekkiyar bidiyon daya wallafa akan abin da matashiyar tayi masa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *