Wasu Suna tambayar chewa shin wannan chuta che ko kuma ya abin yake to amsar wannan tambayar dai shine wannan ba chuta bache wannan kawai rashin Ni’ima ne da ke damun wasu matan.
To albishirin ku Mata Masu fama da wannan lamari mara dadi domin zamu baki magani da zaki hada da kanki chikin kudi kalilan kuma yayi miki aikin makudan kukade to daga ranar da kika gwada wannan hadi zaki tabbatar da dadin jima’i har sai kin bawa wata ita ma ta gwada.
da farko zaki hada kamar haka.
- zaki samu garin kubewa
- sannan zaki samu madara (Pick Milk) gwangwani daya.
se ki zuba madarar a kofi
sai ki kawo gari kubewar nan ki zuba a chikin madarar dede yadda zaki iya sha.
sai ki karkada sosai sannan ki shanye
wallahi yar uwa da zarar ki yi wannan hadi mijin ki ma sai yayi mamakin wannan chanji daga ina.
sanna ga wani bidiyo domin karin bayani. ku kalla.